iqna

IQNA

kisan gilla
IQNA - A cikin wata wasika da suka aike wa shugaban kwamitin Olympics na kasa da kasa, 'yan majalisar dokokin Faransa 26 sun yi kira da a cire 'yan wasan Isra'ila daga gasar Olympics, dangane da laifukan gwamnatin sahyoniyawan a Gaza.
Lambar Labari: 3490694    Ranar Watsawa : 2024/02/23

Gaza (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palasdinawa ta Hamas ta yi kira ga al'ummar Larabawa da na Musulunci da kuma al'ummar duniya masu 'yanci da su fara gudanar da gangami a wannan Juma'a domin sake bude kan iyakar Rafah da kuma dakatar da yakin kisan kare dangi a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490045    Ranar Watsawa : 2023/10/27

Tehran (IQNA) A yau dubban iyaye mata na Iran tare da 'ya'yansu ne suka halarci taruka da dama da aka gudanar a fadin kasar, domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza da kuma yin Allah wadai da laifukan da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta aikata.
Lambar Labari: 3490008    Ranar Watsawa : 2023/10/20

Gaza (IQNA) A cewar sanarwar da ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta fitar, adadin shahidan Falasdinawa a lokacin cin zarafi na gwamnatin Sahayoniyya ya kai kimanin mutane 3,500, yayin da sama da mutane 12,000 suka jikkata.
Lambar Labari: 3489997    Ranar Watsawa : 2023/10/18

Tehran (IQNA) 'Yan gudun hijira Musulman Rohingya da ke sansanoni a yankin Cox's Bazar na kudancin Bangladesh sun yi maraba da matakin da Birtaniyya ta dauka na tsoma baki a shari'ar "kisan kare dangi" da ake yi wa Myanmar a kotun duniya.
Lambar Labari: 3487754    Ranar Watsawa : 2022/08/27

Tehran (IQNA) Sayyid Nasrulla ya ce dole kasashen yankin gabas ta tsakiya su bayyana matsayinsu kan kisan Kasim Sulaimani da Abu Mahdi Muhandis da Amurka ta yi.
Lambar Labari: 3486778    Ranar Watsawa : 2022/01/04

Tehran (IQNA) shugaba Macron na Faransa ya halarci bikin cika shekaru 60 da kisan gilla r da aka yi wa Aljeriya a birnin Paris.
Lambar Labari: 3486433    Ranar Watsawa : 2021/10/16

Tehran (IQNA) matar da Jamal Khashoggi ke shirin aura kafin yi masa kisan gilla a Turkiya ta bukaci da a gaggauta gurfanar da Bin Salman a gaban shari’a.
Lambar Labari: 3485704    Ranar Watsawa : 2021/03/02

Tehran (IQNA) Ba’amurke masani kan harkokin siyasar yankin gabas ta tsakiya ya bayyana cewa, akwai abubuwa da Saudiyya take ji am tsoro idan aka kawo karshen yakin Yemen.
Lambar Labari: 3485624    Ranar Watsawa : 2021/02/06

Tehran gwamnatin hadaddiyar daular larabawa da gwamnatin yahudawan Isra’ila sun janye visa a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3485555    Ranar Watsawa : 2021/01/14

Tehran (IQNA) majalisar dokokin kasar Iraki ta gudanar da zaman taro na girmama manyan kwamandojin Hashd Al-sha’abi da Amurka ta yi wa kisan gilla .
Lambar Labari: 3485473    Ranar Watsawa : 2020/12/19

Sakon Jagora Kan Kisan Fitaccen Masanin Nukiliya Na Iran:
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin mulsunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya fitar da sako dangane da kisan gilla r da aka yi wa fitaccen masanin ilimin nukiliya na kasar a Jiya.
Lambar Labari: 3485408    Ranar Watsawa : 2020/11/28

Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya mayar da martani kan shirin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi ne neman yi masa kisan gilla .
Lambar Labari: 3485259    Ranar Watsawa : 2020/10/08

Tehran (IQNA) babban malamin ahlu sunnah mai bayar da fatawa na Iraki ya ce dole ne a  aiwatar da kudirin da ya bukaci ficewar Amurkawa daga Iraki.
Lambar Labari: 3485010    Ranar Watsawa : 2020/07/23

Tehran (IQNA) Daya daga cikin fitattun masu kare hakkokin bakaken fata  a kasar Amurka ya rasu ‘yan makonni bayan kisan George Floyd.
Lambar Labari: 3484998    Ranar Watsawa : 2020/07/19

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta yi na’am da kudirin kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ke yin tir da take hakkokin musulmi a Myanmar.
Lambar Labari: 3484933    Ranar Watsawa : 2020/06/27

Babbar jami’ar majalisar dinkin duniya mai bincike kan kisan Khashoggi ta kara tabbatar da cewa gidan sarautar Saudiyya na da hannu a cikin wannan kisan gilla .
Lambar Labari: 3483777    Ranar Watsawa : 2019/06/27

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Myanmar na shirin raba wasu musulmi da yankunansu, tare da zaunar da wasu 'yan addinin Buda a cikin yankunan nasu a garin Mangdo da cikin lardin Rakhin.
Lambar Labari: 3481075    Ranar Watsawa : 2016/12/27